Share Your Post Fb Group.

Home » Kimiyyar Da Kere Kere » Tech Review: Matsalar Android Device Admin Da Hanyoyin Magance shi

Share|

Tech Review: Matsalar Android Device Admin Da Hanyoyin Magance shi

AssalamualaikumFriends bayan na gwada hanyoyin cire wannan Security Plugin in. Daga ciki: - Na Gwada Direct Uninstall wanda baiyi ba - Deactivate in Device Admin kafin Uninstall shima baiyi ba. - Na gwada wasu Apps a Playstore na Cire Stubborn Apps suma basu yiba. - Na gwada Cire Permission in ta hanyar Amfani da Apk Editor amma wagen Installing yaƙi Install. - Na Gwada amfani da Lucky Patcher domin hack in App in shima yaƙi Install - Na gwada haɗa App da Package name irin shi domin na samu ya fidda wajen ɗayan shima baiyi ba. a matsayin Update dole sai na fara Cire Dayan kafin ya hau, duk da na kara Version number. - USB DEBUGGING da Adb baza suyi ba saboda Sunyi Disable in su. - Na Gwada System Restore shima Disable ba zaiyi ba Tunda rules in Device Administration API/Device Policy Manager yace babu wani Device Admin da zai hana ayi Create in wani Device Admin toh sai nayi Create in nawa - na gwada haɗa Device Admin ta hanyar amfani da "Device Policy Manager" domin in cire "Admin Receiver" in Package App insu. shima sun sannan za'a iya amfani dashi sunyi blocking. - na gwada Amfani da Device Admin na Device Policy Manager shima domin inyi uninstall in App in Progratically shima ba lbr. - Nayi amfani da Rule in "Device Administration API " na Google. " if a device contains multiple enabled admin apps, the strictest policy is enforced." sai nayi amfani da "Find my Phone App" na Google domin ina tunanin zaifi ƙarfi akan Sauran App wagen Device Admin ashe wannan Policy in "Security Plugin" in yafi ƙarfi. - Yanzu ina ƙoƙarin Amfani da Device Owner. domin shi Device Owner yafi ƙarfi akan Device Admin. amma matsalar idan sun riga sunyi Amfani da Device Admin in domin kwamushe Device Owner toh shima fa ba lbr, amma saboda yanzu na fara cin karo dashi haryanzu ban samu na iya Create in Device Owner Programmatically. Sannan wannan Method in kuma "ROOTING" banda ƙware wa akan sa kuma banda Guarantee kuma bazan baku shawara akan ta ba domin Kun san illar Rooting in waya musamman wayoyin Yanzu masu ƙarfin Security. Ko da anyi amfani da Rooting toh ba lallai ya iya Uninstall in App in ba. amma nasan Idan anyi Rooting, toh Root Folder za'aje ayi Delete in Folder in App in gaba ɗaya ta haka App in ya rasa wani iko gaba ɗaya kawai sai ayi Uninstall A yadda na lissafa, idan aka zo gida kama mutum ya kulle kofa toh mun san ba zai kamu ba. Amma idan abu neh Emergency za'a rushe Gidansa kaga dole yanzu zai fito fili a kama shi. toh matsalar itace kamar gafiya. idan yana da wani rame ko ƙofa buyayya ko da an rushe gidan za'a tarar babu shi a ciki kaga anyi wahalar banza. toh haka ne yadda nake gani game da amfani da Rooting. Sannan wani Method shima da ban gwada ba. "Boot into Safe Mode" idan ka kunna wayarka a Safe mode toh zaka iya Byepass in wasu Matsaloli a cikin wayarka domin Zaka kunna na neh Tare da Shelf. Shekarun baya nayi amfani dashi sosai. Amma yanzu gaskiya sai kun bin cika. Method biyu sune ban gwada ba amma wanda ya gwada Toh pls ya sanar da Mu. ku idan yasan wanda zai iya toh ya taimaka mana. - Hard reset - Computer. A iya lissafi na wannan suna Possible Method da zamu yi amfani dasu. Kuma duk na maku baya Ni akansu. Idan Kaga akwai wani Method da kake ga Za a iya Gwada wa toh Pls kayi Comment, sannan cikin Method inda na gwada idan akwai wanda ban gwada da kyau ba toh shima pls ka sanar da mu. Sannan akwai wani Method wanda Insha ALLAH ina tunanin shi neh mafita. Amma Dole sai an samu wani Programmer mai ƙarfi. Zanyi Share in Method zuwa later. watakila wani yasan wani dan India ko Pakistan ko shi ma yasan Yadda ake yi. Sai ya taimaka Kayi amfani da APK editor pro plus idan a waya ne shine yake iya bude shi Kuma yayi rebuild, domin na gwada yayi, Saidai a cikin application din akwai wasu Java classes Wanda idan ka cire wasu permissions din, kana yin updating zai dawo dasu, Hanyar da nabi cikin sauki shine amfani da Android Studio, duk na goge dependencies da Kuma chanza permissions din Kuma normal yayi ya fita, Hakan ya Kara min Ilimi sosai na Kara sanin wasu Java Libraries da suke iya rike android akan tsarin device admin app, Best way kayi amfani da Computer
2021 ago [06-07-21 (22:28)]

About Author

admin
author

No responses to Tech Review: Matsalar Android Device Admin Da Hanyoyin Magance shi

    Be first Make a comment.

Leave a Reply

You must be logged in to post a comment.

Categories