Share Your Post Fb Group.

Home » Addini (Religios) » JARRABAWA BAZA TA BAR DAN ADAM BA HAR SE YA GAMU DA MAHALINCINSHI.

Share|

JARRABAWA BAZA TA BAR DAN ADAM BA HAR SE YA GAMU DA MAHALINCINSHI.

wapkiz.comJARRABAWA BAZA TA BAR DAN ADAM BA HAR SE YA GAMU DA MAHALINCINSHI.

<><><><><><><><><><><><><><><><><><><><>

Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam Yace:

Bala'i Baze bar mumini da mumina ba, Ta kanshi, kota 'ya'yanshi, kota dukiyarshi, Har se ya sadu da Allah bashi da zunubi ko kadan.

Hadith Sahihu Tirmizi 2399.

Lallai Dan Adam baze dena gamuwa da jarrabawa ba, indai yana raye, har se Allah Ya tantance muminai daga cikinmu.

-Wasu za'a jarrabesu ta hanyar Kansu wajen rashin lafiya da sauransu.

-Wasu kuma za'a jarrabesu da hanyar 'ya'yansu, wajen rayuwarsu ko mutuwarsu, ko tarbiyansu.

-Wasu kuma za'a jarrabesu ta hanyar dukiyarsu, halal suke nema ko haram, ta yaya suke ciyar da dukiyar da Allah Ya basu?

Lallai kowa se an tambayeshi ta hanyar daya samo, dakuma hanyar daya kashe, wasu kuma dukiyarma taqare, don Allah Yaga zasuyi imani ko zasu kafirce.

LALLAI JARRABAWA TANA ZUWA TA HANYOYI DA YAWA, DON ALLAH YAGANE MASU IMANI.

ALLAH YABAMU IKON CIN JARRABAWA KOWACE IRI DATA SAMEMU A RAYUWARMU. AMEEN YA RABB...

7 month ago [04-01-22 (17:45)]

About Author

admin
author

No responses to JARRABAWA BAZA TA BAR DAN ADAM BA HAR SE YA GAMU DA MAHALINCINSHI.

    Be first Make a comment.

Leave a Reply

You must be logged in to post a comment.

Categories